Song Lyrics: Solomon Lange – Yesu Masoyina

Song Lyrics: Solomon Lange - Yesu Masoyina

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Huh-huh-huh, hey-hey-hey, oh-ho, oh-oh-oh
Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai

O yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai
Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai

Masoyi na (masoyi na), mai ceto na (mai ceto na)

Yesu mai jin adu’a, kai ka share hawaye
Yesu mai fansa, kai ne makiyayi na
Ya yesu, mai mulki, babu kamar ka
Ni bazanji tsoro ba, kana tare dani
Ba zaka yashe niba, ni bazanji tsoro ba
Kaine masoyi na, bazaka yashe niba

Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai
Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai

There’s a song in my heart for You, today my Father
There’s a melody in my heart just for You, today my Father
Nothing else can satisfy
Only You can satisfy
You turn my night into day
You turn my morning to dancing
You mean more than life to me
My Father I love You

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai
Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai

Masoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na)

Ya Yesu, ya Yesu, ya Yesu, hey (ba wanda zaya rabani dakai)
Ya Yesu, ya Yesu, (ba wanda zaya rabani dakai)
Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai
Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai
Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai

You may also like...

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *